A yau Talata, shugabannin kasashe 20 mafi karfin arziki a duniya G-20 suka tattauna akan ci gaba mai dorewa da kuma komawa ...
Majalisar Dinkin Duniya tace, sama da mutane miliyan 25, rabin al’ummar Sudan na bukatar agaji, sakamakon yadda fari ya ...
Wakilan kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, da suka hada da Amurka da Birtaniya, sun bukaci a kai karin agajin jinkai ...
Ana sa ran kwamitin ladabtarwa na Majalisar Wakilan Amurka zai gana gobe Laraba domin yanke shawara kan ko ya fitar da ...
A sanarwar da ya fitar a jiya Lahadi, shugaban kasar Angola Joao Lourenco, ya aike da sakon ta’aziyyarsa ga” iyalan da mummunan hatsarin ya shafa kai tsaye.
A wani martani da ya mayar nan take ta hanyar jerin sakonnin Twitter, mashawarcin Shugaba Tinubu akan hulda da jama’a, Sunday ...
A shirin Ilimi na wannan makon Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya bude wani taron kwamitin yin gyara ga makarantun ...
Gwamnatin Biden ta sahalewa Ukraine yin amfani da makaman da aka kera a Amurka wajen kai hare-hare cikin Rasha, kamar yadda ...
A yau Litini, shugabannin kungiyar G-20 ta kasashen 20 mafi karfin arziki a daniya sun fara hallara a kasar Brazil domin sake ...
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce Rasha ta harba makaman mizile guda 120 da jirage marasa matuka 90, a wani farmaki ...
Shugaban na Najeriya zai halarci taron ne a bisa gayyatar takwaransa na Brazil kuma shugaban kungiyar G-20 mai ci, Luiz ...
Hukumar zaben Najeriya ta ayyana Lucky Aiyedatiwa na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ondo.